Kafin a haife mu a wannan duniyar, mu mala'iku ne a sama, amma mun aikata zunubai a sama kuma aka yanke mana hukuncin jahannama, don haka, yanzu muna zama na ɗan lokaci a wannan duniyar, wadda kurkuku ce ta ruhaniya.
Idan ba mu nemi hanyar da za mu guje wa hukuncin jahannama a wannan duniyar ba, to lalle an ƙaddara mu shiga jahannama.
Allah ya ji tausayin 'yan adam kuma ya ba su hanyar da za su guje wa hukuncin jahannama ta wurin namansa da jininsa—wato Idin Ƙetarewa.
Ikkilisiyar Allah tana kiyaye Idin Ƙetarewa—hanyar komawa sama.
Suna cikin cin abinci, Yesu ya ɗauki gurasa, bayan ya yi godiya, ya gutsuttsura ya ba almajiransa, yana cewa, "Ku karɓa ku ci; wannan jikina ne." Sai ya ɗauki ƙoƙo, bayan ya yi godiya, ya ba su, yana cewa, "Ku sha daga gare shi, ku duka. Wannan jinina ne na alkawari, wanda aka zubar saboda mutane da yawa domin gafarar zunubai." Mattiyu 26:26–28
경기도 성남시 분당구 성남분당우체국 사서함 119
Tel 031-738-5999 Fax 031-738-5998
총회: 경기도 성남시 분당구 수내로 50(수내동)
대표교회: 경기도 성남시 분당구 판교역로 35(백현동 526)
ⓒ World Mission Society Church of God. 모든 권리 보유. 개인정보처리방침