Littafin Farawa ya rubuta asiran Littafi Mai Tsarki, da ba a warware ba dubban shekaru. Domin Allah bai ce, "Bari in halicci mutum..." ba, sai dai, "Bari mu halicci mutum..." Amma, kalmar Elohim, wato jam'i, na nufin Alloli. Kuma, an halicci namiji da mace bisa siffar Allah. Da haka, mun gane ba Allah Uba kaɗai ba—siffar namiji—akwai kuma Allah Uwa—siffar mace ta Allah.
A wannan zamani, Elohim, Allah Uba da Allah Uwa, za su zo cikin jiki domin ceton ɗan adam.
Allah kuma ya ce, “Bari mu yi mutum cikin siffarmu, da kamanninmu, . . . Haka nan fa, Allah ya halicci mutum cikin siffarsa, cikin siffar Allah, Allah ya halicci mutum, namiji da ta mace ya halicce su. Farawa 1:26–27
경기도 성남시 분당구 성남분당우체국 사서함 119
Tel 031-738-5999 Fax 031-738-5998
총회: 경기도 성남시 분당구 수내로 50(수내동)
대표교회: 경기도 성남시 분당구 판교역로 35(백현동 526)
ⓒ World Mission Society Church of God. 모든 권리 보유. 개인정보처리방침