Ta wurin Matiyu 22 inda aka kwatanta Mulkin Sama da babban bukin aure, da kuma Ru’ya ta Yohanna 19, ya kamata mu fahimci cewa ba Allah Uba kaɗai ba ne, har ma akwai Allah Uwa. Haka kuma, ya kamata mu iya gano nufin Allah a cikin kalmar “aure.”
Idan ’yan adam suka zo ga ikkilisiyar Allah inda Almasihu Ahnsahnghong da Allah Uwa suke, wato, ikkilisiyar da ke gayyatar su zuwa ga babban bukin aure na sama, to, ’yan adam za su sami albarkar ceto.
경기도 성남시 분당구 성남분당우체국 사서함 119
Tel 031-738-5999 Fax 031-738-5998
총회: 경기도 성남시 분당구 수내로 50(수내동)
대표교회: 경기도 성남시 분당구 판교역로 35(백현동 526)
ⓒ World Mission Society Church of God. 모든 권리 보유. 개인정보처리방침