Akwai mutane da yawa a duniya waɗanda ke nazarin Littafi Mai Tsarki, amma ikkilisiyar Allah ce kaɗai ta gaskata da Allah Uwa kuma take koyar da gaskiya game da Allah Uwa, wadda Littafi Mai Tsarki ya shaida game da ita.
Almasihu Ahnsahnghong ya ce, "Kamar yadda akwai uwa a wannan duniyar, haka nan akwai Uwa a sama."
Sai lokacin da muka gaskata da Allah Uwa ne za mu iya zama 'ya'yan alkawari, kuma sai lokacin da muka zama 'ya'yan alkawari, za mu iya samun rai madawwami mu shiga Mulkin Sama.
경기도 성남시 분당구 성남분당우체국 사서함 119
Tel 031-738-5999 Fax 031-738-5998
총회: 경기도 성남시 분당구 수내로 50(수내동)
대표교회: 경기도 성남시 분당구 판교역로 35(백현동 526)
ⓒ World Mission Society Church of God. 모든 권리 보유. 개인정보처리방침