Yesu Kiristi a zamanin Ɗan, da Almasihu Ahnsahnghong da Uwa ta Sama a zamanin Ruhu Mai Tsarki sun ce, “Hanyar zuwa rai madawwami tana cikin Littafi Mai Tsarki, kuma yana shaida game da Ni.”
Ikkilisiyar Allah tana kiyaye gaskiyar sabon alkawari bisa ga koyarwar Allah, wanda shi ne Mai Cetonmu. Wannan ya sa ta bambanta ta kowace hanya da ikkilisiyoyin duniya waɗanda ke kiyaye koyarwar da mutane suka canja. Duk da haka, ceto na gaskiya yana samuwa ne kawai a cikin ikkilisiyar da ke bin Littafi Mai Tsarki, wato, ikkilisiyar da Allah ya amince da ita.
경기도 성남시 분당구 성남분당우체국 사서함 119
Tel 031-738-5999 Fax 031-738-5998
총회: 경기도 성남시 분당구 수내로 50(수내동)
대표교회: 경기도 성남시 분당구 판교역로 35(백현동 526)
ⓒ World Mission Society Church of God. 모든 권리 보유. 개인정보처리방침